ISLAMIC ORIENTATION NURSERY/PRIMARY/SECONDARY SCHOOL, AZARE
Zuwa Ga Dukkan Iyaye,
KUDIN LITTAFA DA KAYAN AIKI NA SHEKARAR 1446/47=2024/25
Bayan gaisuwa da aminci, ga jaddawalin kudaden da za a biyawa yara na kudin littafa da kayan aiki (Reading And Writing Materials) na shekarar karatu mai zuwa. Amma duk lokacin da aka samu canjin farashi a kasuwa to lallai farashin nu ma zai canja don haka sai a kokarta a biya akan lokaci. Za a iya fara biya ko da yau ne.
NURSERY/PRIMARY
AJI | KUDIN MAKARANTA | KUDIN LITTATTAFAI DA KAYAN AIKI | P.T.A | ASUSUN MARAYU |
N II P2 P3 P4 P5 P6 | N 8000 N12,000 N12,000 N12,000 N12,000 N12,000 | N 11,000 N 13,600 N 13,600 N 17,300 N 17,300 N 18,000 | N1,500 N1,500 N1,500 N1,500 N1,500 N1,500 | N 1,200 N 1,200 N 1,200 N 1,200 N 1,200 N 1,200 |
SECONDARY
AJI | KUDIN MAKARANTA (KOWANE ZUBI) | KUDIN LIITTATTAFAI DA KAYAN AIKI DA JARRABAWA | KUDIN LAB (KIMIIYYA) ‘YAN SCIENCE | KUDIN LAB (KIMIYYA) ‘YAN ARTS | P.T.A | ASUSUN MARAYU |
JSS 2 JSS 3 SSS 1 SSS 2 SSS 3 | N 16,000 N 16,000 N 16,000 N 16,000 N 16,000 | N 11,500 N 11,500 N 16,000 N 11,500 N 11,500 | ________ ________ N 9,000 N 9,000 N 9,000 | ________ ________ N 3,000 N 3,000 N 3,000 | N 1,800 N 1,800 N 1,800 N 1,800 N 1,800 | N 1,200 N 1,200 N 1,200 N 1,200 N 1,200 |